Addu'oin matsalolin kalala kamar addu'ar neman yardar ALLAH, Addu'ar neman tsari, addu'ar neman kariya, addu'ar neman aure, addu'ar neman sa'a, addu'ar neman kudi, addu'ar neman Karatu na Addini dana boko, addu'ar neman mulki, addu'ar neman soyyayya, addu'ar mallakar miji, addu'ar mallakar matarka, addu'ar cin jarabawa da dai sauran su